Taliya da manja da yaji

Source : Za A Dora Ruwa A Tukunya Inya Tafasa Sai A Saka Taliya A Barta Ta Dahu Bayan Ta Dahu Sai A Sauke A Dakko Matsami Ajuye Taliyan Sai A Dan Samata Ruwa Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 23, 2026

Step:

  1. Za'a dora ruwa a tukunya inya tafasa sai a saka taliya a barta ta dahu, bayan ta dahu sai a sauke a dakko matsami ajuye taliyan sai a dan samata ruwa sabida a cire starch din.

  2. Sai a soya manja

  3. Azuba taliyan a plate a saka manja da maggi daya sai a saka yajin. Aci dadi lfy


Ingredients

  1. Taliya daya
  2. Manja
  3. Maggi
  4. Yaji

Related Recipes

Muskmelon smoothie

Muskmelon smoothie

Ewedu soup Ayayo

Ewedu soup Ayayo

Chicken pot pie - Ninja foodie

Chicken pot pie - Ninja foodie

Miss Szubaxos Borscs- with my twist

Miss Szubaxos Borscs- with my twist

Overnight French toast bake

Overnight French toast bake

Cookies

Cookies

Slow cooker queso chicken tacos

Slow cooker queso chicken tacos

Salmon Rolls

Salmon Rolls