Dambun tsakin masara

Source : Da Farko Zaki Jiqa Tsakin Da Ruwa Na Tsawon Awa 1 Ko Idan Kinji Ya Dan Rage Qarfi Sai Ki Say Madambaci Ki Turara Idan Ya Yi Sai Ki Sauke Ki Zuba A Roba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 10, 2025

Step:

  1. Da farko Zaki jiqa tsakin da ruwa na tsawon awa 1 ko idan kinji ya Dan rage qarfi. Sai ki say madambaci ki turara.

    Dambun tsakin masaramatakin girki1 hoto
  2. Idan ya yi Sai ki sauke ki zuba a roba kisa zogala, maggi, curry, gishiri, Mai da ruwan tafashen nama ko ruwa ki motse sosai ki maida a madambaci ki sake turarawa. Idan ya fara qamshi Sai ki Duba yayi kenan Sai ci. Daman na tanadi farfesun kayan ciki.

    Dambun tsakin masaramatakin girki2 hoto Dambun tsakin masaramatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Zogale
  3. Mai
  4. Kayan ciki
  5. Curry da kayan dandano
  6. Gishiri
  7. Albasa
  8. Jajjajen tattasai da tarugu

Related Recipes

Pizza

Pizza

Vanilla cupcake

Vanilla cupcake

Electric mocktail

Electric mocktail

Yam egg rolls

Yam egg rolls

Kunun zaqi 2

Kunun zaqi 2

Ojojo

Ojojo

Bread cone

Bread cone

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake