Source : Na Kwaba Garin Dan Wake Tare Da Ruwa Dama Garin An Hadashi Da Kuka Da Kanwa A Haka Ake Sayardashi Sai Na Dora Ruwa A Tukunya Bayan Sun Dauko Tafasa Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : March 8, 2026
Step:
Na kwaba garin Dan wake tare da ruwa, dama garin an hadashi da kuka da kanwa a haka ake sayardashi. Sai na Dora ruwa a tukunya bayan sun dauko tafasa sai na Fara jefa Dan wake da cokali Kuma anayi da hanu. Idan ya dahu zai taso sama said qara Mai yan mintoci ki tsame ki zuba acikin ruwa marar zafi. Idan an tashi ci sai a diba asa Mai, yaji, da latas da tumatir da albasa. Aci dadi lhy.