Source : Ki Tankade Fulawa Kisa Gishiri Baking Powder Maggi Kayan Qamshi Ki Motse Sai Kisa Kwai Da Jajjajen Tarugu Da Albasa Sai Ruwa Ki Motse Kamar Kullun Qo...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : January 1, 2026
Step:
Ki tankade fulawa kisa gishiri, baking powder, Maggi, kayan qamshi ki motse sai kisa kwai da jajjajen tarugu da albasa Sai ruwa ki motse Kamar kullun qosai ruwanshi.
Sai kisa cokali kina diba kina sawa cikin ruwan Mai me zafi kina toyawa har yayi ki kwashe. Sai ci...