Steam moimoi (Alala)

Source : Zaki Jika Wakenki Ki Surfa Ki Wankesai Ki Juye A Blender Ki Sakata Tarugu Da Albasa Da Tafarnuwa Idan Kina Bukata Ki Markadaidan Yayi Laushi Sosai Sia K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 8, 2026

Step:

  1. Zaki jika wakenki ki surfa ki wanke

    Steam moimoi (Alala)matakin girki1 hoto
  2. Sai ki juye a blender ki sakata tarugu da albasa da tafarnuwa idan kina bukata ki markada

    Steam moimoi (Alala)matakin girki2 hoto
  3. Idan yayi laushi sosai Sia ki juye a roba ko kwano

    Steam moimoi (Alala)matakin girki3 hoto
  4. Sannan ki kawo soyayyen manja ki zuba a kai

    Steam moimoi (Alala)matakin girki4 hoto Steam moimoi (Alala)matakin girki4 hoto
  5. Sannan ki zuba soyayyen man gyda

    Steam moimoi (Alala)matakin girki5 hoto
  6. Sai ki saka kayan dandano

    Steam moimoi (Alala)matakin girki6 hoto
  7. Sannan kayan kamshi

    Steam moimoi (Alala)matakin girki7 hoto
  8. Kamar spices, seasoning, curry, fennel seed

    Steam moimoi (Alala)matakin girki8 hoto Steam moimoi (Alala)matakin girki8 hoto
  9. Ki juya ya hade guri 1

    Steam moimoi (Alala)matakin girki9 hoto
  10. Ki fasa kwai ki sa magi da spices da albasa ki kada

    Steam moimoi (Alala)matakin girki10 hoto
  11. Sai ki dauko abin da za ki turara ki shafa Masa mai

    Steam moimoi (Alala)matakin girki11 hoto
  12. Sannan ki zuba hadin kullum a ciki ki kawo ruwan kwannan ki zuba akai

    Steam moimoi (Alala)matakin girki12 hoto
  13. Sannan ki kawo ragowar kayan hadin dama kin wanke kin yayyanka ki zuzzuba akai

    Steam moimoi (Alala)matakin girki13 hoto Steam moimoi (Alala)matakin girki13 hoto
  14. Sai ki samu babbar tukunya ki zuba ruwa Dan daidai ki Dora murfin tukunya ko dan Abu me tudu kadan. Snanan ki Dora hadin alalar ki rufe

    Steam moimoi (Alala)matakin girki14 hoto
  15. Ki sa wuta kadan a hankali Zai gasu

    Steam moimoi (Alala)matakin girki15 hoto
  16. Zkai iya ci Haka za Kuma ki iya ci da manja da yaji

    Steam moimoi (Alala)matakin girki16 hoto
  17. Alala pizza

    Steam moimoi (Alala)matakin girki17 hoto

Ingredients

  1. Kofi 1 na wake
  2. 4 Attaruhu manya
  3. 1 Albasa nadaidiaciya
  4. Kayan dandano
  5. Kayan kamshi
  6. Tafarnuwa domin bukata
  7. 1 Koren tattasai babba
  8. 1 Jan tattasai karami
  9. Ganyen parsley
  10. 1 Danyar kubewa kwaya
  11. 1 Manja ludayi
  12. Man gyada ludayi 1 da rabi
  13. 2 Kwia guda

Related Recipes

Fresh ginger and lemon juice

Fresh ginger and lemon juice

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

Spiced Crackers

Spiced Crackers

Soyayyen meat pie

Soyayyen meat pie

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Fried meat pie

Fried meat pie

Spice Paratha

Spice Paratha

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Gashin kifi a kaskopan grill fish