Cup cakes

Source : Ki Juye Butter A Blender Kisa Sugar Butter Milk Da Kwai Saiki Nike Sosai Saiki Juye A Robasaiki Hada Flour Da Baking Soda Da Baking Powder Kiyi Mixi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 24, 2026

Step:

  1. Ki juye butter a blender, kisa sugar, butter milk da kwai, saiki nike sosai, saiki juye a roba

  2. Saiki hada flour da baking soda da baking powder kiyi mixing, saiki rika diban hadin flour kina zubawa cikin hadin butter har flour ta kare

  3. Saikiyi greasing pan din ki kanana kisa cake batter dinki saiki gasa.........


Ingredients

  1. 3 cup Fulawa
  2. 1 cup Sugar
  3. 5 Kwai
  4. 1 Butter
  5. 1 cup Butter milk
  6. Vanilla flavor
  7. chokali Baking soda rabin karamin
  8. Baking powder chokali 1 karami

Related Recipes

Sweet potato chips

Sweet potato chips

Wainar kwai

Wainar kwai

Potato balls

Potato balls

Fry egg and green

Fry egg and green

Kwadon masa

Kwadon masa

Kantun Ridi

Kantun Ridi

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa