Source : A Matse Lemon Tsami Sai A Saka Ginger Kadan Aciki Sannan A Kawo Sugar A Zuba A Ciki A Juya Sosaia Zuba Qanqara A Kofi Sai A Yanka Lemon Tsami A Saka A C...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : May 11, 2026
Step:
A matse lemon tsami sai a saka ginger kadan aciki sannan a kawo sugar a zuba a ciki a juya sosai
A zuba qanqara a Kofi sai a yanka lemon tsami a saka a ciki sai a kawo ruwan lemon tsami Mai ginger da sugar a zuba a ciki