Source : Ki Fere Irish Potatoes Ki Wanke Shi Ki Raba Shi Gida Bibbiyu Sai Ki Sa A Tukunya Kisa Gishiri Ki Tafasa Shiki Daura Frying Pan A Wuta Kisa Mai Ki Ki Fa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 26, 2025
Step:
Ki fere Irish potatoes ki wanke shi ki raba shi gida bibbiyu sai ki sa a tukunya kisa gishiri ki tafasa shi
Ki daura frying pan a wuta kisa mai ki, ki fasa kwai ki saka gishiri ki kada shi Saikisa dankalin a Kwan ki soya sai a mai, shike nan za, a iya ci da yaji ko sauce