Source : Ki Wanke Kayan Ciki Tsab Ki Daura Shi A Wuta Kisa Maggi Da Sauran Spices Ki Yanka Albasa Ki Rufe Shi Yayi Ta Nunaidan Yayi Sai Ki Zuba Mai Da Jajjagen K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 27, 2025
Step:
Ki wanke kayan ciki tsab ki daura shi a wuta kisa Maggi da sauran spices ki yanka albasa ki rufe shi yayi ta nuna
Idan yayi sai ki zuba mai da jajjagen kayan miyan ki dan yanka celery a ciki ki rufe shi ya ci gaba da nuna
Ingredients
Offals 1 kilo
Jajjagen kayan miya
Maggi/seasoning spices like ginger, garlic, coriander seeds