Source : Ki Wanke Wake Ki Surfa Ki Jiqa Shi For Kaman 20mins Sai Ki Zubar Da Ruwan Ki Gyara Attaruhu Albasa Da Tattashe Ki Zuba A Waken Ki Markadaidan Ya Markadu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 13, 2025
Step:
Ki wanke wake ki surfa ki jiqa shi for kaman 20mins sai ki zubar da ruwan ki gyara attaruhu,albasa,da tattashe ki zuba a waken ki markada
Idan ya markadu ki zuba ruwa kadan da mai kaman 1and half cooking spoon,sai kisa maggi da maggi cray fish,da grounded cray fish ki gauraya shi sosai da ludayi
Ki samu leda ki bubbude su ki zuba qullin alalen ki daure ki daura ruwa a wuta ya tafasa ki sassaka alalen ki rufe tukunyan ki barshi ya nuna kaman 40mins,shike nan