Fruit salad

Source : A Wanke Kayan Sai A Bare A Yayyanka Sannan A Matse Lemon Sai A Taceshi Da Rariya Zaa Zuba Yankakken Ayaba Da Kankana Cikin Ruwan Lemon Zakin Sannan A Zu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 25, 2026

Step:

  1. A wanke kayan sai a bare a yayyanka sannan a matse lemon sai a taceshi da rariya.

  2. Zaa zuba yankakken ayaba da kankana cikin ruwan lemon zakin sannan a zuba madara a gauraya a bari yayi sanyi sannan a sha.


Ingredients

  1. Kankana
  2. Ayaba
  3. Ruwan lemon zaki
  4. Madara

Related Recipes

Fried plantain in egg

Fried plantain in egg

White rice with cabbage sallad

White rice with cabbage sallad

Miyar ganda

Miyar ganda

Stew

Stew

Beans salad

Beans salad

Pommo stew

Pommo stew

Boiled cassava

Boiled cassava

Meat pie

Meat pie