Vegetable rice, potato and liver sauce

Source : Kiyi Parboiling Rice Saiki Wanke Da Ruwan Sanyi Ki Tsane Kiyi Slicing Onion Saiki Fere Carrots Ki Yanka Into Cubes Ki Jajjaga Ataruhunki Ki Zuba Mai A ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 2, 2026

Step:

  1. Kiyi parboiling rice saiki wanke da ruwan sanyi ki tsane.

  2. Kiyi slicing Onion saiki fere carrots ki yanka into cubes. Ki jajjaga ataruhunki.

  3. Ki zuba Mai a tukunya saiki zuba albasa, carrots, peas, ataruhu, ajjino moto and salt saiki soyasu sama sama ki zuba ruwa kadan saiki barshi ya tafaso ki zuba parboiled rice ki juya saiki rufe ta turara.

  4. Ki wanke liver saiki yanka ki zuba a tukunya tare da maggi, salt, black pepper, ginger, onion and water. Ki barshi ya dahu har sai ruwan ya kusan karewa saiki sauke.

  5. Ki fere dankali saiki yanka manya ki wanke ki tafasa shi da salt.

  6. Ki zuba mai a tukunya saiki zuba albasa, da garlic kiyi ta juyawa zuwa minti 2 saiki zuba jajjagen kayan miya da maggi ki barsu su soyu sama sama saiki zuba liver da stock, dankali da curry ki juya saiki rufe kiyi lowering wutan for 2 mins saiki bude ki zuba spring onion.


Ingredients

  1. 3 cups of rice
  2. 1 cup of peas
  3. 1 1/2 cups of carrot
  4. 1/2 cup of oil
  5. 1 sachet ajino moto
  6. Pinch of salt
  7. 1 onion
  8. 3 scotch bonnet
  9. For the sauce
  10. 7 irish pototoes
  11. Liver
  12. 3 tbsp of oil
  13. Maggi
  14. Salt
  15. Curry powder
  16. 2 Scotch bonnet
  17. 1 onion
  18. Spring onion
  19. Garlic
  20. Ginger
  21. Black pepper
  22. 3 red pepper

Related Recipes

Harissa

Harissa

Mediterranean Chicken

Mediterranean Chicken

Rainbow Onde-Onde Sesame Ball

Rainbow Onde-Onde Sesame Ball

Kunun Tamba

Kunun Tamba

Grandmas Super Tasty Pumpkin Vegan

Grandmas Super Tasty Pumpkin Vegan

Spicy chinchin

Spicy chinchin

Spinach chana dal curry   Daal Palak  spinach  split chickpea curry

Spinach chana dal curry Daal Palak spinach split chickpea curry

Pan Fry Salmon in Moroccan Spice

Pan Fry Salmon in Moroccan Spice