Source : Za A Sami Mazubi Azuba Garin Tamba Sai A Zuba Ruwa A Juya Shiba Mai Kauri Ba Shi Ba Ruwa Ruwa Ba A Ajiye A Gefe Sai A Saka Ruwa A Tukunya Ya Tafasa Bay...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ayyah's Kitchen
at : July 6, 2026
Step:
Za'a sami mazubi azuba garin tamba sai a zuba ruwa a juya shiba mai kauri ba shi ba ruwa ruwa ba a ajiye a gefe
Sai a saka ruwa a tukunya ya tafasa bayan ya tafasa sai a zuba tafashshen ruwan a kullun tamban a juya shi za'a ga yayi kauri sai azuba sugar a juya. Za'a iya saka madara in anaso. Shikenan asha dadi lfy