Source : Zaa Sami Ganyan Zobo A Gauraya Da Ruwa Sai A Hada Da Bawon Abarba Da Aka Wanke Kafin A Bare A Zuba Cikin Tukunya Tare Da Citta Kaninfari Barkono A Tafa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : June 1, 2026
Step:
Zaa sami ganyan Zobo a gauraya da ruwa sai a hada da bawon abarba da aka wanke kafin a bare a zuba cikin tukunya tare da citta, kaninfari,barkono a tafasa sannan a sauke.
Zaa barshi ya dan huce sai a kawo ruwa mai sanyi a zuba a tace sai a zuba suga da flavor a gauraya sannan a aje wajan sanyi kafin a sha.