Burabuskon alkama meh kayan lambu

Source : Da Farko Zaki Samu Ruwa Ki Zuba A Tukunya Dai Dai Yadda Kike Son Sanwar Ki Seh Ki Rufe Ya Tafasa Dama Kin Yanka Karas Albasa Da Koran Tattasai Yadda Kik...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 23, 2026

Step:

  1. Da farko zaki samu ruwa ki zuba a tukunya dai dai yadda kike son sanwar ki,seh ki rufe ya tafasa.Dama kin yanka karas,albasa da koran tattasai yadda kike so.Idan ruwan ya tausa seh ki zuba dan mai kadan a ciki ki zuba gishiri da dandano.

    Burabuskon alkama meh kayan lambumatakin girki1 hoto Burabuskon alkama meh kayan lambumatakin girki1 hoto Burabuskon alkama meh kayan lambumatakin girki1 hoto
  2. Seh ki zuba karas dinki da albasa ki barshi ya tafaso.seh ki zuba koran tattasai ki kawo tsakin ki ki samu muciya kina zubawa kadan kadan kina kadawa har yayi taurin da kike so amma karyayi tauri sosai kuma kar yayi ruwa seh ki rufe da foil paper ki rufe da murfin tukunya ki rage wuta ya turara.

    Burabuskon alkama meh kayan lambumatakin girki2 hoto Burabuskon alkama meh kayan lambumatakin girki2 hoto Burabuskon alkama meh kayan lambumatakin girki2 hoto
  3. Idan biskin ki yayi zaki ji yana kanshi kuma idan kin dibi kadan kin dandana zaki ji ya dahu yayi laushi.seh ki sauke ki kwashe.Ana iya ci da taushe,parpesu,dage dage ko duk miyar da kike so aci lafiya.

    Burabuskon alkama meh kayan lambumatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Tsakin alkama wanda aka turara daidai bukata
  2. Karas
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Gishiri
  6. Ruwa
  7. Dandano
  8. Koran tattasai

Related Recipes

Hallaka kwabo

Hallaka kwabo

Left over stir fried rice

Left over stir fried rice

Miyar gyada

Miyar gyada

Dan wake

Dan wake

Faten doya

Faten doya

Chocolate sauce/frosting

Chocolate sauce/frosting

Home made vanilla and chocolate icecream

Home made vanilla and chocolate icecream

Parpesun kaza meh dankali

Parpesun kaza meh dankali