Soyayyen dankali da plantain

Source : Zaki Fere Dankali Ki Yanka Yanda Kk So Ki Wanke Saiki Soyaki Bare Plantain Ki Yanka Round Ki Barbada Maggi Kadan Akai Saiki Soyaki Fasa Kwai 1 Ki Juye A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 12, 2026

Step:

  1. Zaki fere dankali ki yanka yanda kk so ki wanke saiki soya

  2. Ki bare plantain ki yanka round ki barbada maggi kadan akai saiki soya

  3. Ki fasa kwai 1 ki juye a pan ki rage wuta, saiki barbada maggi da black pepper inyayi ki kwashe


Ingredients

  1. 2 Dankalin hausa
  2. 2 Plantain
  3. 1 Kwai
  4. Mai na suya
  5. Maggi
  6. Black pepper

Related Recipes

Tomatoes sauce

Tomatoes sauce

Taliya da wake

Taliya da wake

Egusi and green soup

Egusi and green soup

Spaghetti and beans with alanyahu

Spaghetti and beans with alanyahu

Dambun nama

Dambun nama

Macaroni and cabbage salad

Macaroni and cabbage salad

Hadadden zobo

Hadadden zobo

My delicious jollop rice

My delicious jollop rice