Source : Za A Yanka Karas Kanana Sai A Zuba A Blender Sai A Zuba Ruwa Da Dan Yawa Sai A Yi Blending Bayan Angama Sai Asamu Rariya A Tace In An Tace Sai A Zuba M...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ayyah's Kitchen
at : March 5, 2026
Step:
Za'a yanka karas kanana, sai a zuba a blender sai a zuba ruwa da dan yawa sai a yi blending bayan angama sai asamu rariya a tace in an tace sai a zuba madara da sugar a sa a fridge yayi sanyi. Asha dadi lfy