Macaroni with sauce and salad

Source : Ki Fere Irish Saiki Yanka Yanda Kikeso Kisa Ruwa Ya Tafasa Saiki Xuba Dankalin Ya Dahu Sama Sama Saiki Xuba Macaroni Da 1tbsn Of Oil And Salt Su Dahu S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki fere Irish saiki yanka yanda kikeso.

  2. Kisa ruwa ya tafasa saiki xuba dankalin ya dahu sama sama, saiki xuba macaroni da 1tbsn of oil and salt su dahu saiki wanke ta da ruwan sanyi ki tace saiki tsane ta.

  3. Ki jajjaga kayan miyanki da albasa. Amma kar yayi laushi

  4. Ki tafasa namanki ki bar ruwan ya shanye jikin naman.

  5. Ki soya albasa da yawa saiki xuba garlic and kayan miya ki barsu su tafasa saiki xuba namanki da stock, maggi nd onga. Kiyi stirring dinshi.

  6. Idan ta kusanyi kisa parsley saiki sauke.

  7. Served with salad


Ingredients

  1. Macaroni
  2. Irish potatoes
  3. Pepper
  4. Scotch bonnet
  5. Onion
  6. Vegetable oil
  7. cubes Knor
  8. Parsley
  9. Garlic
  10. Beef
  11. Salad

Related Recipes

Shawarma

Shawarma

Meat pie

Meat pie

Corn Cheese Balls

Corn Cheese Balls

Chicken Steak w/ Mushroom Gravy

Chicken Steak w/ Mushroom Gravy

Lab-e-Shireen

Lab-e-Shireen

Harry Potter butter beer fudge  Only 2 ingredients

Harry Potter butter beer fudge Only 2 ingredients

Homemade Vanilla Extract

Homemade Vanilla Extract

Indomie with fried egg

Indomie with fried egg