Source : Da Farko Za A Samu Wake A Zuba Mashi Ruwa Sai A Daka A Turmi Sai Azo A Wanke Waken Tas A Cire Bayan Bayan Anwanke Sai Akawo Kayan Miya Shima A Wanke Ta...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ayyah's Kitchen
at : February 23, 2026
Step:
Da farko za'a samu wake a zuba mashi ruwa sai a daka a turmi sai azo a wanke waken tas a cire bayan, bayan anwanke sai akawo kayan miya shima a wanke tas sai a kai nika
Bayan ankawo nikan sai asaka ajino moto da gishiri a buga kosan ya bugu sosai yanda zaiyi kyau
Sai azo a zuba mangyada a wuta ya danyi zafi sai akawo kullun kosan ana diba kadan kadan ana soyawa shikenan
Za'a iya cin kosan da kowani irin kunu nidai naci da kunun tsamiya