Source : Zaki Zuba Flour A Container Ki Zuba Yeast Thyme Da Salt Kisa Ruwa Ki Kwaba Ki Rufe Da Kitchen Towel Ki Barshi 5-10 Minutes Saiki Dauko Ki Yayyanka Shi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maryam's Kitchen Cake Nd Small Chops
at : May 7, 2026
Step:
Zaki zuba flour a container ki zuba yeast, thyme da salt kisa ruwa ki kwaba ki rufe da kitchen towel ki barshi 5-10 minutes saiki dauko ki yayyanka shi.
Ki daura tukunya akan wuta zuba oil,albasa Idan tayi Kmr 8 minutes saiki zuba maggi, carrot,curry da thyme ki barshi yayi kamar 3 minutes saiki fasa Kwai ki zuba akai ki juya ya zama scramble.
Kiyi flatting din dough dinki saiki zuba ingredient dinki a tsakiya Saiki ringa hade sa kmr yadda yake a photon nan
Saiki hade bakinsa gaba daya
Saiki qara saka pin roller ki qara flatting dinsa bayan kin gama hade sa Saiki sa a ruwan mai ki soya ya zama Golden brown