Source : Zaki Tankade Fulawa Ki Jika Kanwa Saiki Kwaba Kamar Kwabin Danwakesaiki Tafasa Ruwa Ki Rika Diban Kwabin Kina Nasawa Cikin Tafasashshen Ruwaninkin Gama ...
Sent by Umman Amir And Minaal
Zaki tankade fulawa ki jika kanwa saiki kwaba kamar kwabin danwake
Saiki tafasa ruwa ki rika diban kwabin kina nasawa cikin tafasashshen ruwan
Inkin gama ki bari ya dahu na minti 10 saiki sauke ki tace ki wanke
Saiki sa maggi da yaji, albasa da cabbage da mai saiki jujjuya sosai aci dadi lpy