Source : Ki Zuba Flour Salt Butter A Bowl Saiki Juya Sosai Sannan Kisa Ruwa Kadan Ki Kwaba Ki Zuba Mai A Pan Saiki Zuba Ginger Albasa Kiyi Ta Juyawa Saiki Zu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : February 15, 2026
Step:
Ki zuba flour, salt, butter a bowl saiki juya sosai sannan kisa ruwa kadan ki kwaba.
Ki zuba Mai a pan, saiki zuba ginger, albasa kiyi ta juyawa saiki zuba minced meat dinki, dankali ki sake juyawa saiki zuba kayan dandanonki da ruwa kadan Ki barshi ya kusan nuna saiki zuba carrot da spring onion. Zuwa some minutes yayi.
KO murza flour dinki saiki cire shape ki zuba fillings dinki ki shafa ruwa a baki bakin saiki rufe ki manne.
Ki shafa egg a saman su saikiyi baking for 15 to 20mins a medium heat