Hadin kunun Yara

Source : Ki Gyara Kayanda Na Ambata A Sama Sai Ki Hade Wuri Daya Ki Jiqa Da Ruwa Da Dare Su Kwana Ko Da Rana Tsawon Awa 6-8 Sai Ki Sake Wankewa Ki Kai A Markado...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 11, 2026

Step:

  1. Ki gyara kayanda na ambata a sama Sai ki hade wuri daya ki jiqa da ruwa da dare su kwana ko da Rana tsawon awa 6-8. Sai ki sake wankewa ki Kai a markado miki, idan an markado Sai kisa ruwa aciki ki tace da qyalen taci. Bayan keep n tace Sai ki ajeshi har ya kwanta, idan ya kwanta ki tsiyaye ruwan sama Sai ki dibi adadin da Zaki dama ma yaro ki qara ruwa a sauran ki ajiye wuri Mai kyau ko Kuma ki tsiyaye ruwan kisa a na'urar sanyi (refrigerator). Wannan hadin Yana zama har wata 1 baiyi komai ba.

    Hadin kunun Yaramatakin girki1 hoto Hadin kunun Yaramatakin girki1 hoto Hadin kunun Yaramatakin girki1 hoto
  2. Idan bazaki say a na'urar sanyi ba to kullum ki riqa zubar da ruwan saman kullun ki zuba wasu saboda kada ya lalace.

    Hadin kunun Yaramatakin girki2 hoto
  3. Bayan ki dama zakiya sa glucose Sai ki ba yaro yasha. Don qarin armashi da Dadi idan da Hali Sai kisa ma baby madarar Yara aciki ya Sha. Kuma Ana zuba manja Mai kyau marar Hadi aciki a ba yaro yasha.

    Hadin kunun Yaramatakin girki3 hoto Hadin kunun Yaramatakin girki3 hoto Hadin kunun Yaramatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Dawa ja (Kofi 4)
  2. Masara yellow (Kofi 4)
  3. Gero (Kofi 4)
  4. Gyada Mai kamfala(Kofi 1)
  5. Waken suya(Kofi 1)

Related Recipes

Miyar kubewa

Miyar kubewa

Kunun Zaqi

Kunun Zaqi

Vegetable roll pie

Vegetable roll pie

Veggie and Tumeric rice

Veggie and Tumeric rice

Soyayyar Taliya

Soyayyar Taliya

Samosa sheet crackers

Samosa sheet crackers

Milk bread

Milk bread

Pancake

Pancake