Source : Ki Wanke Kubewa/guro Idan Ta Tsane Ruwa Ki Gurza Da Abin Guga Said Kisa A Tukunya Ki Zuba Ruwa Har Ya Rufe Kubewar Kisa Gishiri Da Ajino Moto Said Kis...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : February 1, 2026
Step:
Ki wanke kubewa/guro idan ta tsane ruwa ki gurza da abin guga, said kisa a tukunya ki zuba ruwa har ya rufe kubewar kisa gishiri da ajino moto, said kisa maburkaki kiyi ta juyawa idan sun game sai ki jira Amma bazakiyi Nisa da ita ba kinayi kina juyawa Anna baasa with da yawa da zarar ta Fara kinda da qamshi Tana gab da dahuwa, idan ta Dan canja kala kadan Kuma yauqin ya Miki sai ki sauke. Sai ci......