Source : Zaki Dora Ruwa A Kan Wuta Inda Ya Tafasa Ki Wanke Beans Dinki Ki Zuba Aciki Ki Yanka Albasa Me Dan Yawa Ni Banasa Kanwa Aciki Dahuwa Wakey Albasa Nakesa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : February 9, 2026
Step:
Zaki dora ruwa a kan wuta inda ya tafasa ki wanke beans dinki ki zuba aciki ki yanka albasa me dan yawa,ni banasa kanwa aciki dahuwa wakey,albasa nakesawa me yawa
Inda ya nuna half seki zuba sweet corn dinki kisa crayfish, attarugu, maggi,meat ki barshi ya kara nuna