Miyar kubewa

Source : Ki Wanke Kubewa/guro Idan Ta Tsane Ruwa Ki Gurza Da Abin Guga Said Kisa A Tukunya Ki Zuba Ruwa Har Ya Rufe Kubewar Kisa Gishiri Da Ajino Moto Said Kis...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 1, 2026

Step:

  1. Ki wanke kubewa/guro idan ta tsane ruwa ki gurza da abin guga, said kisa a tukunya ki zuba ruwa har ya rufe kubewar kisa gishiri da ajino moto, said kisa maburkaki kiyi ta juyawa idan sun game sai ki jira Amma bazakiyi Nisa da ita ba kinayi kina juyawa Anna baasa with da yawa da zarar ta Fara kinda da qamshi Tana gab da dahuwa, idan ta Dan canja kala kadan Kuma yauqin ya Miki sai ki sauke. Sai ci......

    Miyar kubewamatakin girki1 hoto Miyar kubewamatakin girki1 hoto Miyar kubewamatakin girki1 hoto

Ingredients

  1. Kubewa
  2. Gishiri
  3. Ajino Moto
  4. Ruwa
  5. Hadaddiyar miyar ja

Related Recipes

Awara pie

Awara pie

Pasta in Pasta out

Pasta in Pasta out

Fondant cake

Fondant cake

Chocolate cage cake

Chocolate cage cake

Cucumber classy juice

Cucumber classy juice

Tofu fingers

Tofu fingers

Datun qanzo

Datun qanzo

Pizza

Pizza