Awara pie

Source : Ki Goge Awara Da Abin Gugar Kubewa Guro Sai Ki Fasa Kwai Kisa Maggi Gishiri Albasa Da Jajjajen Tarugu Ki Kade Sai Ki Zuba Awarar Ki Motse Ki Aza Abin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 8, 2026

Step:

  1. Ki goge awara da abin gugar kubewa(guro), sai ki fasa kwai kisa Maggi,gishiri,albasa da jajjajen tarugu ki Kade sai ki zuba awarar ki motse. Ki aza abin suya kan with ki sa Mai idan yayi zahi sai ki zuba hadin awarar ki barshi ya soyu/dahu har sai ruwan Kwan ya rage sosai sai ki juya, Shima idan yayi sai ki sauke ki yanka. Aci Dadi lahiya.

    Awara piematakin girki1 hoto Awara piematakin girki1 hoto Awara piematakin girki1 hoto

Ingredients

  1. Awara
  2. Kwai
  3. Jajjajen tarugu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Mai kadan

Related Recipes

Yam stick

Yam stick

Dibla

Dibla

Pizza

Pizza

Samosa sheet crackers

Samosa sheet crackers

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Nigeria map rice

Nigeria map rice

Tangerine juice

Tangerine juice

Soyayyar Taliya

Soyayyar Taliya