Shinkafa da wake

Source : Kisa Ruwa A Tukunya Ki Zuba Shinkafa Kiyi Per Boiling Sai Ki Wanke Shima Waken Kisa A Tukunya Da Ruwa Ki Tafasa Da Dan Gishiri Idan Ya Tafasa Ki Sauke...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 25, 2025

Step:

  1. Kisa ruwa a tukunya ki zuba shinkafa kiyi per boiling Sai ki wanke, shima waken kisa a tukunya da ruwa ki tafasa da Dan gishiri. Idan ya tafasa ki sauke ki wanke Sai ki hade su wuri daya da shinkafa kisa ajino Moto da gishiri kisa ruwa kadan ki dafa. Idan ya dahu ki sauke.

  2. Daman kin gyara zogale kisa kuli da yaji da Mai da mixpy ki motse kisa yankakiyar albasa da tumatur ki motse. Sai ki zuba shinkafa da waken a farantin kisa zoqala kisa Mai da yaji kici.


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Dafaffen zogale
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Yaji
  8. Gishiri
  9. Ajino MotoMixpy

Related Recipes

Stuffed Egg patha

Stuffed Egg patha

Tofu salad

Tofu salad

Baked meat pie

Baked meat pie

Tea

Tea

Pasta in Pasta out

Pasta in Pasta out

Cake parfait

Cake parfait

Orange drink

Orange drink

Samosa sheet crackers

Samosa sheet crackers