Source : Ki Daka Qanzo Ki Jiqa A Ruwa Ko Na Zahi Ko Na Sanyi Idan Ya Jiqa Ki Wanke Ki Tsane Ruwan Sai Ki Zuba A Mazubi Ki Sa Zogala Ki Hadesu Dai Kisa Quli Quli...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : February 8, 2026
Step:
Ki daka qanzo ki jiqa a ruwa ko na zahi ko na sanyi idan ya jiqa ki wanke ki tsane ruwan. Sai ki zuba a mazubi ki sa zogala ki hadesu dai kisa quli quli ki motse sai ki zuba Mai ki motse ki zuba albasa, tumatir, gishiri da Maggi ki motse ya hade duka, idan kinason yaji Sai ki sa ko ki jajjaga tarugu kisa. Sai ci.....