Source : Da Farko Zaki Hada Ginger Garlic Black Peper Cumin Coriander Cardamom Onion Oil Maggi Kiyi Blending Dinsuseki Wanke Kifi Ki Da Lemon Juice Ki Tsaneshis...
Seki dawko radi kaya yaji da kikayi blending ki shafawa kifiki ki barshi yayi marinated for 3hours ko kuma overnight
Ki dora oil ki soya kifi naki sama sama
Se kiyi blending tatase,onion,garlic ginger,pepper, ki dora a wuta ki zuba ruwa kisa oil kadan kisa maggi kisa crayfish kisa su vegetables dinki inda ya fara tafasa kuma ki ka gan su vegetables dinki Sudan nuna seki sa kifiki ki barshi ya nuna for 3mn seki sa pepper soup spices dinki ki barshi for 2mn seki sawke,Aci dadi lafiya!