Gasashshen biredi

Source : Da Farko Za A Kawo Biredi Sai A Zuba Kwai Yankakken Tumatirsai A Dora Biredin A Saman Kwan Da Tumatirhaka Za Ayi Sau Biyusai Asa A Abin Gashin Biredi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 9, 2026

Step:

  1. Da farko za'a kawo biredi, sai a zuba kwai, yankakken tumatir

    Gasashshen biredimatakin girki1 hoto
  2. Sai a dora biredin a saman Kwan da tumatir

    Gasashshen biredimatakin girki2 hoto
  3. Haka za'ayi sau biyu

    Gasashshen biredimatakin girki3 hoto
  4. Sai asa a abin gashin biredi a gasa har ya gasu

    Gasashshen biredimatakin girki4 hoto Gasashshen biredimatakin girki4 hoto
  5. Shikenan angama za'a iya ci da shayi

    Gasashshen biredimatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Biredi mai yanka yanka
  2. Soyayyan kwai fasashshe
  3. Tumatir

Related Recipes

Paineapple orange and mint leave juice

Paineapple orange and mint leave juice

Chandrakanti pitha

Chandrakanti pitha

BBQ country style ribs in the Ninja foodie

BBQ country style ribs in the Ninja foodie

Lemon and Caper Chicken Piccata w Lemon Risotto

Lemon and Caper Chicken Piccata w Lemon Risotto

Quick Oven Chicken

Quick Oven Chicken

Awara pie

Awara pie

Garau garau

Garau garau

Liver Sauce

Liver Sauce