Source : Kiyi Blending Kayan Miyanki Ki Zuba Manja Da Farin Mai Dan Daidai A Tukunya Saiki Zuba Albasa Da Kayan Miyan Kibarsu Su Soyu Saiki Zuba Ruwa Kadan Da K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 2, 2025
Step:
Kiyi blending kayan miyanki, ki zuba manja da farin mai dan daidai a tukunya saiki zuba albasa da kayan miyan kibarsu su soyu saiki zuba ruwa kadan da kayan ciki, Maggi, salt, citta, bay leaves da gyada ki barsu su dahu.
Saiki zuba kifi, alayyahu da albasa ki barsu zuwa minti biyu tayi.