Source : Zaki Fere Dankali Ki Yanka Kanana Kanana Sai Ki Dafasai Ki Yanka Attarugu Da Albasa Da Green Pepper Da Tomatoes Da Tattasaizakisa Mai A Pot Kisa Attarug...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 25, 2026
Step:
Zaki fere dankali ki yanka kanana kanana sai ki dafa
Sai ki yanka attarugu da albasa da green pepper da tomatoes da tattasai
Zakisa mai a pot kisa attarugu da albasa da tomatoes da green pepper sai Dan soya sama sama sai kisa maggi da curry ki zuba nama da dankali sai ki Dan juya shi ki rufe yana 5mins sai ki sauke