Source : Zaki Yayyanka Kwai Da Kwai Kisa Gishiri Da Ajino Moto Ki Jajjaga Tarugu Ki Yanka Albasa Ki Aza Mai A Wuta Ki Soya Kwai Da Kwaikitchen Sa My Kadan Ga K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : December 16, 2025
Step:
Zaki yayyanka kwai da kwai kisa gishiri da ajino Moto, ki jajjaga tarugu ki yanka albasa. Ki aza Mai a wuta ki soya kwai da kwai
Kitchen sa my kadan ga kwanon suya kisa albasa d jajjajen tarugu I said Maggi star is motse, idan ya soyu ki kashe ki zuba kwai da kwai ki motse. Aci Dadi lhy.