Faten tsakin masara

Source : Ki Tafasa Nama Da Kifi Tareda Kayan Dandano Da Qamshi Idan Ya Dahu A Sauke A Aza Tukunya Asa Mai Da Albasa Asa Kayan Miya Idan Sun Soyu A Tsaida Ruwan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 24, 2026

Step:

  1. Ki tafasa nama da kifi tareda kayan dandano da qamshi, idan ya dahu a sauke a aza tukunya asa Mai da albasa asa kayan Miya idan sun soyu a tsaida ruwan faten asa kayan dandano da qamshi (nayi amfani da maggi signature).

  2. Na raba suren gida 2, da ruwan faten ya tafasa sai nasa kashin farko daya dauko tafasa na wanke tsakin masara na zuba na motsa ya should ga ciki. Bayan fate na ya dahu sai na rage wuta na zuba sauran surean na ruhe for 3-5 mintuna sai na sauke. Aci lhy


Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Sure
  3. Nama da kifi
  4. Gishiri da kayan dandano da qamshi
  5. Jajjajen kayan Miya da albasa

Related Recipes

Yam egg rolls

Yam egg rolls

Coconut pap or condensed milk

Coconut pap or condensed milk

Egg muffins

Egg muffins

Ginger and cucumber juice

Ginger and cucumber juice

Electric mocktail

Electric mocktail

Virgin mojito mocktail

Virgin mojito mocktail

Dibla

Dibla

Lettuce base Salad

Lettuce base Salad