Kayan lambu

Source : A Wanke A Feraye Bayan A Yayyanka Yanda Ake So Sai A Tafasa Da Ruwan Gishiri Ayi Amfani Dasu Ko A Zuba A Miya Ko A Zuba A Abinci Wanda Ake So As Salad

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 3, 2025

Step:

  1. A wanke a feraye bayan a yayyanka yanda ake so. Sai a tafasa da ruwan gishiri ayi amfani dasu ko a zuba a miya ko a zuba a abinci wanda ake so as salad.


Ingredients

  1. Karas
  2. Dankalin turawa
  3. Mulmulallen wake
  4. Dogon wake

Related Recipes

Tayota/hikima

Tayota/hikima

DIY sauce

DIY sauce

Cake me kwakwa

Cake me kwakwa

Dublan/diblan me kwakwa

Dublan/diblan me kwakwa

Hadin daddawar miya na musamman

Hadin daddawar miya na musamman

Doughnut

Doughnut

Simple veggies egg sauce

Simple veggies egg sauce

Roasted tomato garlic sauce

Roasted tomato garlic sauce