Dan wake

Source : Da Farko Ki Jika Kanwar Ki Seh Ki Tankade Flour A Roba Meh Fadi Ki Zuba Kuka Sannan Ki Zuba Ruwan Kanwar Ki Kwaba Idan Ruwan Bai Isa Ba Sai Ki Kara Ruwa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 1, 2025

Step:

  1. Da farko ki jika kanwar ki seh ki tankade flour a roba meh fadi ki zuba kuka sannan ki zuba ruwan kanwar ki kwaba idan ruwan bai isa ba sai ki Kara ruwa kada kwabin yayi ruwa kuma kar yayi tauri

  2. Dama kin dora ruwa a wuta idan ya tafasa seh ki jefa danwakenki,ki barshi ya dahu seh ki kwashe ki dauraye da ruwa sannan ki zuba masa ruwan dumi.Idan za a ci seh a diba a zuba mai da yaji asa maggi a zuba tumatir da albasa.


Ingredients

  1. Flour
  2. Kanwa
  3. Kuka
  4. Ruwa
  5. Yaji
  6. Mai
  7. Yankakken tumatir da albasa
  8. Maggi

Related Recipes

Tandoori chicken toffees

Tandoori chicken toffees

Left over stir fried rice

Left over stir fried rice

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Peanut burger

Peanut burger

Gullisuwa

Gullisuwa

Yoghurt

Yoghurt

Awara meh sauce

Awara meh sauce

Alkubus na alkama

Alkubus na alkama