Idan ya tafaso sai ki zuba penne pasta ki juya sai ki rufe,idan ya kusa nuna sai ki zuba sauran albasan ki duba idan da bukatan karin dandano ko gishiri ko ruwa sai ki kara ki barshi ya karasa.idan ya dahu sai ki zuba a plate ki dan matsa lemun tsami.Aci lafiya.