Stuffed potato balls

Source : Ki Dafa Dankalin Da Dan Gishiri Kadan In Ya Dahu Sai Kiyi Mashing In Ya Huce Sai Kiyi Seasoning Ki Sa Tarugu Da Albasa Sai Ki Dibi Kadan Ki Sa A Hannun ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 4, 2025

Step:

  1. Ki dafa dankalin da dan gishiri kadan,in ya dahu sai kiyi mashing.

  2. In ya huce sai kiyi seasoning ki sa tarugu da albasa.

  3. Sai ki dibi kadan ki sa a hannun ki ki fadada shi dama da dafaffen kwanki a gefe da kika yanka shi sai ki dauki daya ki sa a tsakiya sai ki rufe ki mulmula shi into a ball.kina iya sa nama or any filling of your choice.

  4. Sai ki zuba flour a bowl ki fasa kwai kamar guda biyu a wani bowl din ki kada sannan ki zuba bread crumbs a wani.

  5. Ki dora manki a wuta in yayi zafi sai ki dauki dankalin da kika mulmula kisa a cikin flour sannan kwai sai bread crumbs sai ki soya a medium heat till golden brown sai ki kwashe.


Ingredients

  1. Spices
  2. Dankali
  3. Kwai
  4. Flour
  5. Breadcrumbs
  6. Gishiri
  7. Seasoning
  8. Tarugu
  9. Albasa

Related Recipes

Red velvet cake

Red velvet cake

Buttermilk waffles

Buttermilk waffles

Waina da miyar gyada

Waina da miyar gyada

Baguette bread

Baguette bread

Hallaka kwabo

Hallaka kwabo

Lemun kwakwa da madara

Lemun kwakwa da madara

Faten wake da plantain

Faten wake da plantain

Crunchy peanut cookies

Crunchy peanut cookies