Kamun yara ll

Source : Zaa Gyara Alkama Dawa A Wanke A Jika Su Su Jiku Sai A Soya Gyada Sama Sama A Marmashe Bawon Sai A Hada Da Jikakken Alkama Da Dawa A Wanke Sai A Markada ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Zaa gyara alkama dawa a wanke a jika su su jiku sai a soya gyada sama sama a marmashe bawon sai a hada da jikakken alkama da dawa a wanke sai a markada sannan a tace ko da rariya ko abin tatar koko a ajeshi ya kwanta.

  2. Idan kullun ya kwanta zaa ga farin ruwa daga sama sai a tace ruwan sannan a zuba ruwa a tukunya a dora a wuta idan ya tafasa sai a debi kullin a cup sannan a zuba ruwan zafin a gauraya. Idan ya huce ya rage zafi sai a zuba suga kadan. Zaa iya sa madara ma.


Ingredients

  1. Alkama
  2. Dawa
  3. Gyada

Related Recipes

Wheat oat

Wheat oat

Farfesun ganda

Farfesun ganda

Dafaffan alayyahu

Dafaffan alayyahu

Zobo mai abarba

Zobo mai abarba

Pan cakes

Pan cakes

Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Okra and egusi soup

Okra and egusi soup

Faten wake

Faten wake