Dafaffan cabbage

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafa A Zuba Yankakken Cabbage A Wankeshi A Tsanea Wanke Kayan Miya Sai A Jajjagasu A Zuba Mai Cikin Tukunya A Dora A Wuta Idan Yayi Z...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 26, 2025

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafa a zuba yankakken cabbage a wankeshi a tsane

  2. A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a gauraya sannan a zuba maggi curry tafarnuwa nama a gauraya sannan a barshi idan ruwan ya kusa tsotsewa sai zuba yankakken cabbage din a juya sannan a rage wuta a barshi yayi minti 2 sai a sauke a zuba yankakken tumatur a gauraya sannan a ci. Zaa iya ci hk ko a hada da shinkafa ko couscous


Ingredients

  1. 3/4 Koran cabbage
  2. 4 Attaruhu
  3. 1 Albasa babba
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Garin tafarnuwa 1tsp
  7. Mai
  8. 2 Tumatur mai tauri
  9. Dafaffan nama

Related Recipes

Boiled cassava

Boiled cassava

Moringa salad

Moringa salad

Tamarine juice

Tamarine juice

Wainar alkama

Wainar alkama

Fura da nono with coconut

Fura da nono with coconut

White rice with cabbage sallad

White rice with cabbage sallad

Egg fingers

Egg fingers

Chicken samosa

Chicken samosa