Source : Ki Fere Dankalinki Saiki Yanka Yanda Kikeso Ki Yanka Carrots Shima Saiki Tafasa Dankalin Da Salt Idan Ya Kusanyi Saiki Zuba Carrots Su Karasa Idan ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 28, 2025
Step:
Ki fere dankalinki saiki yanka yanda kikeso, ki yanka carrots shima. Saiki tafasa dankalin da salt, idan ya kusanyi saiki zuba carrots su karasa.
Idan yayi saiki tace ruwan.
Ki zuba a bowl saiki zuba butter, black pepper da spring onion ki juya saiki saka a oven ya gasu na mintuna.
Ki soya albasa da mai saiki zuba ataruhu, maggi da spices ki soya sama sama.
Ki Shafa sauce din jikin kifin saiki gasa zuwa 5mins.