Ki fere dankalinki ki yanka yanda kikeso saiki wanke. Ki yanka albasa saiki soyata sama sama da bay leaves, salt ginger and garlic saiki zuba kayan miyanki ki juya sannan kisa kayan dandano tare da hantar da kika yanka into cubes saiki dan soyasu sama sama.