Source : Ki Zuba Sugar A Pan Saikina Juyawa A Hankali Karki Cika Wuta Da Yawa Zakiga Yana Narkewa Kici Gaba Da Juyawa Har Sai Ya Koma Brown Kadan Saiki Zuba ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 20, 2025
Step:
Ki zuba sugar a pan, saikina juyawa a hankali karki cika wuta da yawa. Zakiga yana narkewa.
Kici gaba da juyawa har sai ya koma brown kadan saiki zuba gyadar kici gaba da juyawa har yayi.
Saiki samu tray ki daura leda akaai ki goga mai kadan saiki juyeshi akai sannan ki fadadashi ki barshi yasha iska.
Idan yasha iska saiki Babballashi.
Note. Ni bana shan sugar sosai saiyasa nasa hakan, idan kinaso zaki iya saka yanda kikesonshi.