Shinkafa, wake, mai da yaji

Source : Da Farko Za Ayi Perboiling Shinkafa Bayan Nan Sai A Zuba Ruwa Yanda Zai Dafa Shinkafan In Ruwan Ya Tafasa Sai Azuba Shinkafa Da Dafaffen Wake Sai A Saka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 6, 2026

Step:

  1. Da farko za'ayi perboiling shinkafa bayan nan sai a zuba ruwa yanda zai dafa shinkafan in ruwan ya tafasa sai azuba shinkafa da dafaffen wake sai a saka gishiri kadan sai a barshi ya dahu.

  2. Sai a wanke lettuce, tumatur, cucumber, bayan an wanke sai a yanka su a aje a gefe. A soya mai da albasa

  3. In shinkafa da waken ya dahu sai a zuba a plate a dakko kayan salad suma a shiryasu yanda akeso sai asa mai akan shinkafan a sa yaji a gefe.

  4. Aci dadi lfy.


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Dafaffen wake
  3. Lettuce
  4. Tumatur
  5. Cucumber
  6. Yaji, maggi
  7. Mai

Related Recipes

Salad

Salad

Crock pot Swedish Meatballs Recipe

Crock pot Swedish Meatballs Recipe

Biskin alkama da miyan taushe

Biskin alkama da miyan taushe

Chapman

Chapman

Black and blue Hamburger

Black and blue Hamburger

Hadin gyaran nono

Hadin gyaran nono

Glutinous Doughnuts w/Cocoa Tablea dip

Glutinous Doughnuts w/Cocoa Tablea dip