Lemon cucumber da danyar citta

Source : Zaa Sami Cucumber Mai Kyau Tare Da Danyar Citta A Wanke Su Tas Da Ruwa Sai A Kankare Bayan Cittar A Yayyanka Yadda Zai Markadu Cikin Saukisai A Zuba A C...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 13, 2025

Step:

  1. Zaa sami cucumber mai kyau tare da danyar citta a wanke su tas da ruwa sai a kankare bayan cittar a yayyanka yadda zai markadu cikin sauki

    Lemon cucumber da danyar cittamatakin girki1 hoto
  2. Sai a zuba a cikin abin markadan tare da ruwa mai sanyi a markada

    Lemon cucumber da danyar cittamatakin girki2 hoto
  3. Gashi an markada

    Lemon cucumber da danyar cittamatakin girki3 hoto
  4. Sai a sami rariya mai kyau a tace a zuba suga yadda akeso a gauraya sannan a zuba cikin cofi a sha


Ingredients

  1. 1 Cucumber
  2. 1 Danyar citta karama
  3. Suga
  4. Ruwa mai sanyi

Related Recipes

Spaghetti jollop

Spaghetti jollop

Special kunun alkama

Special kunun alkama

Meat pie

Meat pie

Funkasau rcp 2

Funkasau rcp 2

Faten shinkafa

Faten shinkafa

Kwadon lansir

Kwadon lansir

Lemon juice with mint leaf

Lemon juice with mint leaf

Chicken stock

Chicken stock