Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukata Nan A Wanke Goba A Cire Dattin Sai A Rabata 2 A Kwancesannan A Cire Kwallayen Tsakiyar A Yayyanka Daidai Misalisai A Zuba A B...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : November 12, 2025
Step:
Ga abubuwan da muke bukata nan.
A wanke goba a cire dattin sai a rabata 2 a kwance
Sannan a cire kwallayen tsakiyar a yayyanka daidai misali
Sai a zuba a blender a sa ruwa Kofi 1 a markada.
Idan yayi laushi sai a zuba icing sugar, sukari da ragowar ruwan. A cigaba da markadawa har sai yayi laushi sosai sai a juye a sha da sanyinsa.