Source : Ki Fasa Eggs A Bowl Saikiyi Slicing Albasa Da Green Pepper Ki Zuba Acikin Egg Ki Kawo Maggi Da Thyme Ki Zuba Sannan Ki Mixing Da Kyau Ki Daura Kaskonk...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 6, 2026
Step:
Ki fasa eggs a bowl saikiyi slicing albasa, da green pepper ki zuba acikin egg. Ki kawo Maggi da thyme ki zuba sannan ki mixing da kyau.
Ki daura kaskonki a wuta ya dauki zafi saiki zuba mai sannan ki juye egg mixture dinki kici gaba da juyawa a hankali har yayi yanda kikeso.