Source : Ki Tankade Flour Saiki Zuba Yeast Sugar And Salt Ki Juya Sosai Saiki Kwaba Da Ruwan Sanyi Kwabin Ya Zama Kamar Na Puff Puff Kisa A Rana Ko Oven Ya Ta...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 2, 2026
Step:
Ki tankade flour saiki zuba yeast, sugar and salt ki juya sosai, saiki kwaba da ruwan sanyi(kwabin ya zama kamar na puff puff).
Kisa a rana ko oven ya tashi for 30mins.
Ki yanka cabbage, spring onion saiki wankesu. Ki wanke tomato shima ki yanka
Kisa frying pan ya soma zafi saiki zuba mai 1 tbpn a pan din ki goga ta ko ina da tissue paper
Ki dibi kullun kina zubawa a pan din sannan kina fadadashi da hannunki
Idan 1 side yayi saiki juya 1 side shima yayi
Ki sami wani roba ko food flasks mai fadi ki fara zuba kulin da farko, saiki zuba mai akai kadan.
Ki jera gurasan acikin food flasks saiki zuba kulin akai sannan kisa mai kadan kadan akanta kisa su cabbage din.
Haka zakiyi tayi harki gama.
Ingredients
6 cups flour
2 tbpn of sugar
1 teaspoon salt
1 tbpn of yeast
Oil
Yajin kuli
Fresh tomatoes
Spring onion
Cabbage
Related Recipes
Strawberry Pure Cake w/ Chocolate Cream
Nepalis Gurung Bread
Carrot rice
Quick Chicken Curry with Sumac Turmeric Spiced Couscous