Pepper fish

Source : Ki Jajjaga Kayan Miyanki Da Tafarnuwa Saiki Yanka Albasa Ki Zuba Mai A Kasko Idan Ya Soma Zafi Ki Zuba Alvasa Kina Juyawa Zuwa Yan Mintuna Saiki Zuba Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 9, 2026

Step:

  1. Ki jajjaga kayan miyanki da tafarnuwa saiki yanka albasa.

  2. Ki zuba mai a kasko idan ya soma zafi ki zuba alvasa kina juyawa zuwa yan mintuna saiki zuba kayan miyanki da maggi, curry, thyme da ruwa kadan. Ki bari ya tafaso saiki zuba kifin ki barshi ya turara.


Ingredients

  1. Soyayyen kifi
  2. Ataruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Curry powder
  6. Mai kadan
  7. Thyme
  8. Tafarnuwa

Related Recipes

Coconut ice cream

Coconut ice cream

Lobiya ki chaatspicy potato black eyed beans chaat

Lobiya ki chaatspicy potato black eyed beans chaat

Kuching Butter Milk Buns

Kuching Butter Milk Buns

Harissa

Harissa

Dan wake da latas

Dan wake da latas

Chicken Chilli

Chicken Chilli

QUICK COOKER SPINACH  ARTICHOKE DIP

QUICK COOKER SPINACH ARTICHOKE DIP

Pineapple  Pomegranate Chaat

Pineapple Pomegranate Chaat